Alƙalan kotun uku, ƙarƙashin mai shari'a Hamman Barka ne suka yanke hukuncin, inda suka ce kotun da ta yanke hukuncin na farko ba ta da hurumin sauraron ƙarar. A watan Oktoba ne mai shari'a ...